Hukumar Ƙwallon Raga ta Aljeriya
Appearance
(an turo daga Hukumar kwallon ragar Aljeriya)
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri |
sports governing body (en) |
| Ƙasa | Aljeriya |
| Mulki | |
| Hedkwata | Aljir |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1962 |
| afvb.org | |
Hukumar Ƙwallon Raga ta Aljeriya (FAVB) ( Larabci: الاتحادية الجزائرية للكرة الطائرة ), ita ce hukumar kula da wasan kwallon raga a Algeria tun 1962.[1]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Hukumar FIVB ta sami karbuwa daga 1962 kuma memba ne na Kungiyar Kwallon Kafa ta Afirka .
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.