Hukumar muhalli da albarkatu (ERA)
Appearance
Hukumar muhalli da albarkatu | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | government agency (en) |
Ƙasa | Malta |
Tarihi | |
Wanda yake bi | Malta Environment and Planning Authority (en) |
era.org.mt |
Hukumar Muhalli da Albarkatu (ERA, Maltese) ita ce hukumar dake da alhakin duba yanayin a Malta. An kata ne daga ƙaddamar da Hukumar Kula da Muhalli da Tsare-tsare ta Malta a cikin shekarata 2016, wanda kuma ya haifar da ƙirƙirar Hukumar Tsare-tsare.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Schembri, Gabriel (4 April 2016). "MEPA demerger comes into force today as Planning Authority is officially launched". The Malta Independent. Archived from the original on 13 July 2018.