Hurghada
Appearance
| الغردقة (ar) | ||||
|
| ||||
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Misra | |||
| Governorate of Egypt (en) | Red Sea Governorate (en) | |||
| Babban birnin |
Red Sea Governorate (en) | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 214,247 (2023) | |||
| Harshen gwamnati | Larabci | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Bangare na |
Red Sea Coast (en) | |||
| Altitude (en) | 11 m | |||
| Bayanan tarihi | ||||
| Ƙirƙira | 1905 | |||
| Wasu abun | ||||
|
| ||||
| Yanar gizo | hurghada.com | |||

Hurghada birni ne, da ke a yankin Bahar Maliya, a ƙasar Misra. Shi ne babban birnin yankin Bahar Maliya. Bisa ga jimillar shekarar 2010, garin yana da jimilar mutane 253,124. An gina birnin Hurghada a shekara ta 1905 kafin haihuwar Annabi Issa.[1][2]
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- Jirgin karkashin ruwa na Sindbad a Hurghada
- Filin jirgin Sama na birnin
- Birnin
- Kogi a birnin
- Gaɓar tekun Alig, Hurghada Misra
- Hanyar Alig, Hurghada, Misra
- Wani wurin shakatawa a birnin
- Wani titi a birnin
- Tsibirin Paradise, Hurghada
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
