Jump to content

Hurricane Barbarossa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentHurricane Barbarossa
Iri rikici
Bangare na Rikici a yankin Neja Delta
Kwanan watan 27 Satumba 2008
Wuri Jihar rivers

Shirin Hurricane Barbarossa dai, wani jerin hare-hare ne da ‘yan bindiga suka kai a Najeriya da nufin durƙusar da harkar mai a jihar Rivers.[1] Tun a ranar 14 ga watan Satumban 2008 ne ƙungiyar MEND mai fafutukar ‘yantar da yankin Neja Delta ( MEND ) ta ƙaddamar da ita, amma bayan mako guda ƙungiyar ta sanar da tsagaita bude wuta, bayan ta sha asara mai yawa a hannun sojojin Najeriya.

  1. "Nigerian militants launch 'Hurricane Barbarossa' against oil plants".