Huɗuba
Appearance
Huɗuba | |
---|---|
Islamic term (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Da'awa |
.
Khutbah ( Larabci: خطبة Hausa:Huɗuba), tana nufin dukkan wata nasiha ko fadakarwa don wa'azantar da jama'a a cikin al'adun Musulunci. A kasari ana yin Huɗuba a Masallaci ranar juma'a, sallar idi biyu da sauran wuraren da akasamu Annabi Muhammad (SAW) yayi.
-
Hudubar Eid Al-Fitr
-
Ali Khamenei na huduba bayan Sallar Juma'ar Tehran - 1981
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.