Hyacinth Oroko Egbebo
Appearance
21 Satumba 2017 - ← Joseph Egerega (en) Dioceses: Roman Catholic Diocese of Bomadi (en)
4 ga Afirilu, 2009 - ← Joseph Egerega (en) Dioceses: Roman Catholic Diocese of Bomadi (en)
23 Nuwamba, 2007 - Dioceses: Roman Catholic Diocese of Bomadi (en)
23 Nuwamba, 2007 - Dioceses: Lacubaza titular see (en) | |||||||||
| Rayuwa | |||||||||
| Haihuwa | 23 Oktoba 1955 (70 shekaru) | ||||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||||
| Sana'a | |||||||||
| Sana'a |
Catholic priest (en) | ||||||||
| Imani | |||||||||
| Addini | Cocin katolika | ||||||||
Hyacinth Oroko Egbebo, MSP shugaban darikar Katolika ne na Najeriya wanda ya riƙe muƙamin Bishop na Bomadi tun a shekarar 2017. Kafin Bomadi ya zama diocese a waccan shekarar, ya yi aiki a matsayin Vicar Apostolic na Bomadi da Titular Bishop na Lacubaza.Ya kuma yi aiki a matsayin babban Janar na Ƙungiyar Mishan ta Saint Paul ta Najeriya.