Hyphaene

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hyphaene
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderArecales (en) Arecales
Dangipalms (en) Arecaceae
SubfamilyCoryphoideae (en) Coryphoideae
genus (en) Fassara Hyphaene
Gaertn.,

Hyphaene asalin jinsin dabino ne daga Afirka, Madagascar, Gabas ta Tsakiya, da kuma yankin Indiya.[1][2][3]

Siffar sa ya haɗa da goriba-Hyphaene Doum ( H. thebaica ). Ba sabon abu ba ne a iccen dabino a samu kututtukan rassa na yau da kullun; yawancin sauran dabino masu tushe guda ɗaya ne daga ƙasa. A ƙasar Swahili, ana kiransa da sunan ''koma''.

  • Hyphaene compressa H.Wendl. - Gabashin Afirka daga Habasha zuwa Mozambique
  • Hyphaene koriacea Gaertn. - gabashin Afirka daga Afirka ta Kudu; Madagascar; Juan de Nova Island
  • Hyphaene dichotoma (J.White Dubl. ex Nimmo) Furtado - Indiya, Sri Lanka
  • Hyphaene guineensis Schumach. & Thonn. - yammacin Afirka da tsakiyar Afirka daga Laberiya zuwa Angola
  • Hyphaene macrosperma H.Wendl. - Benin
  • Hyphaene petersiana Klotzsch ex Mart. - kudu da gabashin Afirka daga Afirka ta Kudu zuwa Tanzaniya
  • Hyphaene reptans Becc. - Somalia, Kenya, Yemen
  • Hyphaene thebaica (L.) Mart. - arewa maso gabas, tsakiya da yammacin Afirka daga Masar zuwa Somaliya da yamma zuwa Senegal da Mauritania; Gabas ta Tsakiya (Palestine, Isra'ila, Saudi Arabia, Yemen)

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Kew World Checklist of Selected Plant Families
  2. Kew Palms Checklist: Hyphaene Archived 2007-02-18 at the Wayback Machine
  3. Govaerts, R. & Dransfield, J. (2005). World Checklist of Palms: 1-223. The Board of Trustees of the Royal Botanic Gardens, Kew.