Jump to content

I Will Not Confess (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
I Will Not Confess (fim)
Asali
Lokacin bugawa 1961
Asalin suna لن أعترف
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara crime film (en) Fassara
During 120 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Kamal El Sheikh
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Helmy Rafla
External links

Ba Zan Fada Ba ( Larabci: لن أعترف‎ ) fim ne na shekarar 1961 na ƙasar Masar. Taurarin shirin sun haɗa da Fater Hamama, Ahmed Mazhar da Ahmed Ramzy. Kamal El Sheikh ne ya ba da umarnin fim ɗin.[1]

Yan wasan kwaikwayo

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Lan Aataref" (in Arabic). Faten Hamama's official website. Retrieved 2007-04-10.CS1 maint: unrecognized language (link)

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]