Ibom Air

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Group half.svgIbom Air
Data (en) Fassara
Type (en) Fassara airline (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Used by
CRJ900 (en) Fassara
Governance (en) Fassara
Owned by (en) Fassara Akwa Ibom State Government (en) Fassara
Tarihi
Creation (en) Fassara 7 ga Yuni, 2019

Ibom Air kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Uyo, a ƙasar Najeriya. An kafa kamfanin a shekarar 2019. Yana da jiragen sama biyar, daga kamfanin Bombardier.