Ibrahim Abdullahi Dutse
Appearance
11 ga Yuni, 2019 - 2023 District: Dutse/Kiyawa
2019 | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | 24 Nuwamba, 1959 (66 shekaru) | ||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Ibrahim Abdullahi Dutse ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. Ya kasance memba mai wakiltar Dutse/Kiyawa Federal Constituency a majalisar wakilai. An haife shi a ranar 24 ga watan Nuwamba 1959, ya fito ne daga jihar Jigawa. A shekarar 2015 aka zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar wakilai, sannan kuma aka sake zaɓensa a shekarar 2019 a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar All Progressives Congress (APC). [1] [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
- ↑ "Legislator Details - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". www.constrack.ng. Retrieved 2025-01-06.