Ibrahim Al-Rabeeah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibrahim Al-Rabeeah
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Kuwait
Shekarun haihuwa 6 Satumba 1954
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Wasa Wasannin Motsa Jiki
Participant in (en) Fassara 1976 Summer Olympics (en) Fassara

Ibrahim Khalef Al-Rabeeah (an haife shi ranar 6 ga watan Satumban 1954) tsohon ɗan tsere ne na Kuwaiti. Ya yi takara a tseren mita 4 × 100 na maza a gasar Olympics ta bazarar 1976. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Ibrahim Al-Rabeeah Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 19 August 2017.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Ibrahim Al-Rabeeah at Olympedia