Idiyappam
Appearance
Idiyappam (Samfuri:Langx), wanda akafi sani da indiappa (Samfuri:Langx), wanda aka samo asaline daga kudancin Indiya. Ya ƙunshi garin shinkafa da aka matse acikin noodles, an shimfiɗa shi cikin siffar faifai mai laushi kuma anyi tururi. Abincin ya kuma bazu zuwa Kudu maso gabashin Asiya, inda ake kira putu mayam a Malaysia da kuma Singapore, da kuma Indonesia-language text" typeof="mw:Transclusion">putu mayang a Indonesia.