Idris Isah Funtua
Idris Isah Funtua |
---|
Farfesa Idris Isah funtua (an haifeshi ranar 24 ga watan Satumba, 1964) , A karamar hukumar Funtuwa ta jihar Katsina. ya kasance abaya cikin masu kula da al'amurar Jami'ar Ahmadu Bello dake zaria, ya kasance na uku ya zama shugaban Jami'ar Umaru Musa Yar'adua dake jahar katsina daga shekarar 2015 zuwa 2020.[1]
Farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Idris Isah funtua an haifeshi 24 ga watan satumba a shekarar 1964.[1]
Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]Yayi Digiri na farko a shekarar 1958 Fannin ilimin yanayi Jami'ar Ahmadu Bello. Yayi Digiri na biyu a shekarar 1989.sannan kuma yayi Digiri na uku a shekarar 1993 duk a jami'ar. [1]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Yayi aiki a Jami'ar Ahmadu Bello amtsayin ƙaramin shugaban makarantar a Fannin kula da harkokin makarantar da kuma wasu fannoni daban daban Wanda daga bisani ya zama shugaban makarantar Jami'ar umaru Musa dake a birnin Katsina, daga shekarar 2015 zuwa 2020.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- Articles which use infobox templates with no data rows
- Articles using generic infobox
- Rayayyun mutane
- Mutane a jahar katsina
- Farfesoshi a Najeriya
- All articles with dead external links
- Articles with dead external links from December 2022
- Articles with invalid date parameter in template
- Articles with permanently dead external links