Ifeoma Fafunwa
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Lagos Island, 20 century |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Makaranta |
University of Massachusetts Amherst (en) Radcliffe Institute for Advanced Study (en) University of Southern California (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | mai bada umurni na gidan wasan kwaykwayo da marubucin wasannin kwaykwayo |
| Muhimman ayyuka | Ji Magana! |
| iopeneye.org | |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Ifeoma Fáfúnwá darakta ce ta gidan wasan kwaikwayo, marubuciya wasan kwaikwayo kuma ma rajin karen hakin ɗan adam, tana aiki tana zama a garin Legas ta kasar Najeriya. [1] [2]