Jump to content

Igor Paixão

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Igor Paixão
Rayuwa
Haihuwa Macapá (en) Fassara, 28 ga Yuni, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Brazil
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Coritiba F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.68 m

Igor Paixão (an haifeshi ranar 28 ga Yuni, 2000) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Brazil wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ko na hagu don ƙungiyar Eredivisie Feyenoord.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.