Jump to content

Ijurin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ijurin
Bayanai
Iri administrative territorial entity (en) Fassara

Ijurin Ekiti birni ne, dake cikin ƙaramar hukumar Ijero jihar Ekiti, Najeriya. Gari na daya daga cikin tsofaffin garuruwan dake masarautar Ijero Wanda sukayi hijira daga Ile Ife inda suka zauna wurare daban-daban, a wannan guri.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]