Ikembara ƙauye ne a kudu maso gabashin Najeriya. Haka kuma, ƙauyen yana kusa da birnin Owerri a ƙaramar hukumar Ikeduru.