Jump to content

Il était une fois, il était deux fois

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Il était une fois, il était deux fois
Asali
Lokacin bugawa 2007
Asalin suna كان حتى كان واحد المرة حْتى كان زوجْ دالمرات
Asalin harshe Moroccan Darija (en) Fassara
Ƙasar asali Moroko
Characteristics

Il était une fois, il était deux fois wani fim ne na Maroko da aka shirya shi a shekarar 2007 wanda Bachir Skiredj ya jagoranta a karon farko.[1][2][3] An nuna shi a karo na 9 a bikin fina-finai na ƙasar Morocco da aka gudanar a Tangier.[4][5][6]

Takaitaccen bayani

[gyara sashe | gyara masomin]

Maarouf mai yin takalma ne wanda ya auri Aisha, wata mace mai cin zarafi, wacce ke wulakanta shi, sau da yawa tana kai masa hari a zahiri. Wata rana, cikin fushi, Aisha ta yi ƙoƙarin ta buge mijinta da guduma, amma a maimakon haka, bugun na ta ya tsaga jikin bango wanda ya bayyana wani aljani wanda ya fitar da Maarouf cikin sabuwar rayuwa a birnin Orlando.

  • Bachir Skiredj
  • Sani Kamari
  • Rachida Saudi
  • Emilio Jaramillo
  • Hatta Jaramillo
  1. Armes, Roy (2008). Dictionnaire des cinéastes africains de long métrage (in Faransanci). KARTHALA Editions. ISBN 978-2-84586-958-5.
  2. Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-35116-6.
  3. "Films | Africultures : Il était une fois, il était deux fois". Africultures (in Faransanci). Retrieved 2021-11-18.
  4. "Fiche : IL ETAIT UNE FOIS IL ETAIT DEUX FOIS". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-18.
  5. "Africiné - Il était une fois, il était deux fois". Africiné (in Faransanci). Retrieved 2021-11-18.
  6. "El Himma : Qui est-il ? À quoi joue-t-il ?". Telquel.ma (in Faransanci). Retrieved 2021-11-18.