Ilimin Musulunci
Appearance
Ilimin Musulunci | |
---|---|
interdisciplinary science (en) , academic discipline (en) , specialty (en) , academic major (en) da field of study (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | oriental studies (en) |
Gudanarwan | Islamicist (en) |
Ilimin Musulunci, na nufin koyon ko koyar da addinin Musulunci. Hakan za'a iya bayyana shi ta hanyoyin a mahanga guda biyu:[1]
- Daga mahangar Hangen Zaman duniya, Ilimin koyon musulunci na nufin cibiya ce ta bincike wadda subject din shine musulunci amatsayin addini da civilization.
- Daga mahanga ta addinin Musulunci, Ilimin addinin Musulunci ita Kalmar umbrella term na kimiyyar addini ('Ulum al-din) wanda Ulama'u keyi.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ cite book|author=Clinton Bennett|url=https://books.google.com/books?id=pHweBQAAQBAJ&lpg=PP1&hl=de&pg=PA2%7Ctitle=The Bloomsbury Companion to Islamic Studies|date=2012|page=2|publisher=Bloomsbury Academic |isbn=978-1441127884