Jump to content

Iliyasu Abdulmuminu Tantiri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Iliyasu Abdulmuminu Tantiri Tsohon jarumi ne sannan kuma shahararren Dan wasan barkwanci Kuma darakta furodusa a masana'antar finafinai ta hausa wato Kannywood.[1][2][3] ya jima a masana'antar ana fafatawa dashi.

Takaitaccen Tarihin sa

[gyara sashe | gyara masomin]

Jarumin ya Dade ana fafatawa dashi a cikin masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud, yanada iyali da Yara, babban yaron sa Ahmad Shima matashin jarumi ne a masana'antar, yayi fina finai da dama yayi daraktin na wasu , wasu kuma ya fito a matsayin jarumi , shine daraktan fim din Nan Mai nishadantar wa Mai suna KAUYAWA fitaccen fim na barkawanci a masana'antar.[4]

  1. https://www.arewablogng.com/tantiri-ya-fice-daga-kannywood-ko-meye-dalili/
  2. https://m.youtube.com/watch?v=zgIzhB5x02A
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-21. Retrieved 2023-07-21.
  4. https://www.muryarhausa24.com.ng/2018/10/karanta-kaji-kuskure-6-da-akai-cikin_31.html?m=1