Imene Agouar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Imene Agouar
Rayuwa
Haihuwa 22 Nuwamba, 1993 (30 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Imene Agouar (an haife ta a ranar 22 ga watan Nuwamba 1993)[1] 'yar wasan judoka ne na kasar Aljeriya wacce ke fafatawa a ƙasashen duniya don Algeria.[2] Nasarar da ta samu na karshe shine a gasar cin kofin Afrika na shekarar 2014 a matakin rabin matsakaicin nauyi na mata (half-middleweight) 63 kg.[3]

Nasara[gyara sashe | gyara masomin]

Agouar ta lashe azurfa a gasar wasan cin kofin Afirka a shekarar 2015 bayan ya lashe kambi a shekarar 2014.[4] A shekarar 2013, ta sake lashe azurfa. A Grand Prix na Zagreb a cikin shekarar 2014, ta kusa lashe lambar tagulla.[5] [6] Ta samu lambar zinare daya a gasar wasan cin kofin nahiyar, da lambobin azurfa uku a gasar zakarun nahiyar, biyu a gasar budaddiyar nahiya da kuma lambar tagulla biyu a gasar zakarun nahiyar.[7]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Imene Agouar Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. ^ "Imene AGOUAR" . Ijf.org . Retrieved 9 July 2022.
  3. "Judo - Imene Agouar (Algeria)" . The-sports.org
  4. "JudoInside - Imene Agouar Judoka" . Judoinside.com .
  5. "AGOUAR Imene" . Africajudo.org . Retrieved 9 July 2022.
  6. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named auto
  7. Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.