Isa Alolo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Isa Alolo jarumi ne Kuma darakta sannan furodusa Kuma Mai kwalliya a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud.[1]

Takaitaccen Tarihin sa[gyara sashe | gyara masomin]

Isa Alolo darakta ne a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud shahararre Kuma fitaccen darakta,ya Sami sunan sheikh kasancewar tun yana karami komai zeyi seyayi koyi da addini , tun yana karamin sa ake Kiran sa da sheikh, shiyasa ake masa inkiya da sheikh Isa Alolo, tun yana karami yake da burin shiga harkan fim akarshen allah ya cika masa burin sa, a yanzun haka a kiyasi yayi daraktin fina finai akalla 100, [2]fim din da yasha wahalar sa Kuma yake hi dashi a fina finasa shine fim din (kije Kya Gani) SE Kuma fim din (uwar gulma), daraktan beyi aure ba Yana so Kuma ya auri yar fim.a shekarar 2021 Ashirin da shida ga watan fabrairu aka daura ma Isa Alolo aure da amaryar sa basira a unguwan danmadami a Kaduna a [3]ranar juma,a.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.premiumtimesng.com/entertainment/kannywood/263757-interview-why-i-am-called-sheikh-in-kannywood-sheikh-alolo.html
  2. https://www.premiumtimesng.com/entertainment/kannywood/263757-interview-why-i-am-called-sheikh-in-kannywood-sheikh-alolo.html
  3. https://www.voahausa.com/amp/darektan-kannywood-isa-alolo-ya-shiga-daga-ciki-/5795022.html
  4. https://m.imdb.com/name/nm4450572/