Isa Hassan Jama'are
Appearance
6 ga Yuni, 2015 -
6 ga Yuni, 2011 -
5 ga Yuni, 2007 - | |||||||
| Rayuwa | |||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||
| Sana'a | |||||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
| Imani | |||||||
| Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress | ||||||
Isa Hassan Jama'are ɗan siyasan Najeriya ne, dan majalisar wakilai daga mazabar Jama'are/Itas-Gadau tarayya, jihar Bauchi.[1] An sake zaɓe shi a karo na uku a ranar 28 ga Maris 2015.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Alkassim, Balarabe; Bauchi (2017-05-02). "Rep gives Gov. Abubakar pass mark". Daily Trust (in Turanci). Archived from the original on 2019-12-24. Retrieved 2019-12-24.