Isabelle Arène

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Isabelle Arène
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Faransa
Country for sport (en) Fassara Faransa
Suna Isabelle
Sunan dangi Arène
Shekarun haihuwa 5 Mayu 1958
Uwa Josette Arène (en) Fassara
Dangi Véronique Arène (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa ninƙaya
Participant in (en) Fassara 1980 Summer Olympics (en) Fassara

Isabelle Arène (an haife ta ranar 5 ga watan Mayun 1958) ƴar ƙasar Faransa ce mai nutsewa. Ta yi gasar tseren mita 3 na mata a gasar Olympics ta bazarar 1980.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Isabelle Arène". Olympedia. Retrieved 20 May 2020.