Isabelle Chuine
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | 1973 (52/53 shekaru) |
| ƙasa | Faransa |
| Karatu | |
| Makaranta |
École nationale supérieure agronomique de Montpellier (mul) École nationale supérieure agronomique de Montpellier (mul) |
| Thesis director |
Denis-Didier Rousseau (en) |
| Dalibin daktanci |
Frédérik Saltré (en) Iris Le Roncé (en) |
| Harsuna |
Faransanci Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
ecologist (en) |
| Employers |
Délégation Languedoc Roussillon (en) Institute of Human Genetics (en) Délégation Languedoc Roussillon (en) Institute of Human Genetics (en) |
| Kyaututtuka |
gani
|
| Mamba |
Academy of Agriculture of France (en) French Academy of Sciences (en) |

Isabelle Chuine 'yar ƙasar Faransa ce masaniyar kimiyyar muhalli. Ita ce Daraktar Bincike ta CEFE-CNRS a cikin Ayyuka da kuma Ilimin Halitta. An ba Chuine kyautar azurfa a shekara ta 2020 CNRS don ayyukanta.
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Isabelle ta kasance farfesa ce a Jami'ar Montpellier 2.A shekarar 1999, ta gabatar da lakca a taron Kimiyyar Tsirrai karo na 16. A Ranar Kimiyya ta Duniya na shekarar 2020. Ta tattara bayanan kimiyyar 'yan kasa, game da furanni da kuma tsirrai.[1][2][3][4][5]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Frédérik Saltré". The Conversation (in Turanci). Retrieved 2020-12-04.
- ↑ "Nos forêts dépérissent, que faisons-nous ?". Libération.fr (in Faransanci). 2020-10-23. Retrieved 2020-12-04.
- ↑ XVI International Botanical Congress, St. Louis, USA, August 1-7, 1999: Abstracts (in Turanci). The Congress. 1999.
- ↑ Hendaye (2020-10-10). "Fête de la Science – Conférence de Isabelle CHUINE Hendaye samedi 10 octobre 2020". Unidivers (in Faransanci). Archived from the original on 2021-05-05. Retrieved 2020-12-04.
- ↑ Wiels, Jason (2014-05-23). "Les coquelicots, thermomètre du réchauffement climatique". Le Point (in Faransanci). Retrieved 2020-12-04.
- Isabelle Chuine publications indexed by Google Scholar