Jump to content

Ishmael Mhaladi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ishmael Mhaladi
Rayuwa
Haihuwa Botswana, 21 ga Janairu, 1948 (77 shekaru)
ƙasa Botswana
Sana'a
Sana'a athlete (en) Fassara
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 70 kg
Tsayi 177 cm

Ismael Mhaladi dan tseren matsakaicin zango ne na Gasar Olympic na Kasar Botswana. Ya wakilci kasarsa a tseren mita 1500 na maza a gasar Olympics ta bazara ta 1980. Lokacinsa shine 3:59.04.[1]

  1. Ishmael Mhaladi at Sports Reference Sports Reference