Iyara
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Ƙasa | Najeriya |
Iyara hedikwatar karamar hukumar Ijumu a jihar Kogi, Najeriya.[1] Zip tsarin yankin Iyara 261103. Mutanen Iyara suna cikin Okun, wanda rukuni ne na Yarbawa.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Maplandia