Jump to content

J. E. Afful

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
J. E. Afful
Member of the 2nd Parliament of the 4th Republic of Ghana (en) Fassara

7 ga Janairu, 1997 - 6 ga Janairu, 2001
District: Abura-Asebu-Kwamankese (mul) Fassara
Election: 1996 Ghanaian general election (en) Fassara
Minister of Environment, Science, Technology and Innovation (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Abura-Asebu-Kwamankese (mul) Fassara
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da minista
Imani
Jam'iyar siyasa National Democratic Congress (en) Fassara

John Edward Afful ɗan siyasan ƙasarGhana ne kuma ɗan majalisar wakilai ta biyu a jamhuriya ta huɗu mai wakiltar mazaɓar Abura-Asebu-Kwamankese a yankin tsakiyar Ghana.

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Afful a Abura/Asebu/Kwamankese a yankin tsakiyar Ghana

An zaɓi Afful a matsayin ɗan majalisa a kan tikiin jam'iyyar National Democratic Congress a matsayin ɗan majalisa mai wakiltar Abura-Asebu-Kwamankese a yankin tsakiyar Ghana. Ya samu ƙuri'u 20,262 daga cikin 33,585 masu inganci da aka kada wanda ke wakiltar kashi 44.10 cikin 100 a kan abokin hamayyarsa Andrew Kingsford Mensah na New Patriotic Party wanda ya samu ƙuri'u 13,088 da ke wakiltar 28.50% da Emmanuel F. Appiah-Kibi na jam'iyyar Convention People's Party wanda shi ma ya samu kuri'u 23.5. Yayin da yake majalisar, an nada shi Ministan Muhalli, Kimiyya da Fasaha. [1]

  1. FM, Peace. "Ghana Election 1996 Results – Abura / Asebu / Kwamankese Constituency". Ghana Elections – Peace FM. Archived from the original on 18 April 2022. Retrieved 10 October 2020.