Jump to content

Jaber II Al-Sabah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jaber II Al-Sabah
8. emir of Kuwait (en) Fassara

28 Nuwamba, 1915 - 5 ga Faburairu, 1917
Mubarak Al-Sabah (en) Fassara - Salim Al-Mubarak Al-Sabah (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Kuwait, 1860
ƙasa Kuwait
Mutuwa Kuwaiti (birni), 5 ga Faburairu, 1917
Ƴan uwa
Mahaifi Mubarak Al-Sabah
Yara
Ahali Salim Al-Mubarak Al-Sabah (en) Fassara
Yare House of Al Sabah (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Jaber II Al-Mubarak Al-Sabah, CSI (1860 - 5 Fabrairu 1917), shi ne sarki na takwas na Sheikhdom na Kuwait daga daular Al-Sabah. Shi ne babban dan Mubarak Al-Sabah kuma shi ne kakan reshen Al-Jaber na gidan Al-Sabah. Ya mulki kasar daga ranar 28 ga watan Nuwamban shekarar 1915 zuwa rasuwarsa a ranar 5 ga watan Fabrairun 1917 sannan dan uwansa Salim Al-Mubarak Al-Sabah ya gaje shi. Duk da cewa mulkinsa ya yi gajeru sosai, Jaber ya shahara da sauye-sauyen tattalin arziki da ya fara.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.