Jack Tucker
Jack Tucker | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Whitstable (en) , 13 Nuwamba, 1999 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Jack Robert Tucker (an haife shi a ranar 13 ga watan Nuwamba shekara ta 1999) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda ke taka leda a matsayin dabaya na kungiyar Milton Keynes Dons.
Ayyukan kulob dinsa
[gyara sashe | gyara masomin]Gillingham
[gyara sashe | gyara masomin]Tucker ya shiga makarantar kimiyya ta Glingham yana da shekaru bakwai daga kulob dinsa na Whitstable Town . [1] Bayan ya ci gaba da makarantar kimiyya, ya fara buga wasan farko a kulob din a ranar 8 ga Oktoba 2017 a matsayin wanda akayi chanji dashi bayan minti 45 a wasan da potsmouth ta cisu 1-0 [2] kuma ba da daɗewa ba bayan ya sanya hannu bangaren manyan yan wasa a watan Janairun 2018. [3] lokacin farkonsa kenan na fara yin kwalo a matsayin sna a, Tucker yana da yarjejeniyar aro da kungiyoyin Isthmian League Greenwich Borough da Hasting United , kuma ya fito sau biyu a cikin EFL Trophy na Gillingham.[4][5][6] Bayan wasansa da ya buga wanda ya burge mutane , an saka masa da tsawaita kwangila a ƙarshen kakar 2018-19. [7]
A ranar 12 ga Nuwamba 2019, Tucker ya zira kwallaye na farko a wasansu da totenham hotspur da ya ci 2-0 a gida.[8] Bayan ya shiga cikin tawagar farko, wata daya bayan haka se aka fara maganar canza masa kulob a watan decemba wanada kuma shugaban Gillingham be amince ba. daga karshe an karramashi a matsayin hazikin matashi dan wasan Kent na kakar wasa a ƙarshen kakar 2019-20.[9] A ranar 6 ga watan Maris na shekara ta 2021, ya zira kwallaye na farko a gasar a Gillingham a nasarar 3-1 tare da kungiyar Ipswich Town . [10] Bayan da kulob din ya dawo League Two a ƙarshen kakar 2021-22, Tucker ya ki amincewa da tayin sabon yarjejeniya saboda yanason komawa wani wuri, [11] wanda ya kawo karshen haɗin gwiwar shekaru goma sha biyar da yayi da kungiyar ta Gillingham. A ƙarshen lambar yabo ta kulob din an ba shi karramawar hazikin dan wasa na kulob din, inda ya lashe kyautar a shekara ta uku a jere kuma a karo na huɗu gaba ɗaya.[12][13][14][15]
Milton Keynes Dons
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 17 ga Yuni 2022, Tucker ya sanya hannu a kulob din Milton Keynes Dons kan kwangila na dogon lokaci, tare da biyan diyya ga Gillingham saboda shekarunsa.[16][17] Ya fara bugawa a ranar 30 ga watan Yulin 2022 a wasan da aka yi da cambrdge united.
Kididdigar aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Club | Season | League | FA Cup | League Cup | Other | Total | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Gillingham | 2017–18 | League One | 1 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 1 | 0 | 2 | 0 |
2018–19 | League One | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 1 | 0 | 1 | 0 | |
2019–20 | League One | 28 | 0 | 3 | 0 | 0 | 0 | 3 | 1 | 34 | 1 | |
2020–21 | League One | 43 | 1 | 2 | 0 | 2 | 0 | 3 | 0 | 50 | 1 | |
2021–22 | League One | 44 | 2 | 2 | 0 | 1 | 0 | 3 | 0 | 50 | 2 | |
Total | 116 | 3 | 7 | 0 | 3 | 0 | 11 | 1 | 137 | 4 | ||
Greenwich Borough (loan) | 2017–18 | Isthmian South | 2 | 1 | — | — | — | 2 | 1 | |||
Hastings United (loan) | 2018–19 | Isthmian South East | 7 | 0 | — | — | — | 7 | 0 | |||
Milton Keynes Dons | 2022–23 | League One | 38 | 1 | 2 | 0 | 4 | 0 | 4 | 0 | 48 | 1 |
2023–24 | League Two | 16 | 0 | 1 | 0 | 1 | 0 | 3 | 0 | 21 | 0 | |
2024–25 | League Two | 9 | 0 | 0 | 0 | 1 | 0 | 1 | 0 | 11 | 0 | |
Total | 63 | 1 | 3 | 0 | 6 | 0 | 8 | 0 | 80 | 1 | ||
Career total | 188 | 5 | 10 | 0 | 9 | 0 | 19 | 1 | 226 |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Youlton, Clive (21 January 2018). "Mum praises Gillingham for helping son achieve footballing dream". kentlive. Retrieved 1 January 2020.
- ↑ Samfuri:Soccerbase season
- ↑ "Three sign professional contracts with Gills". Gillingham F.C. 16 January 2018. Retrieved 15 November 2018.
- ↑ Jack Tucker joins Greenwich Borough, gillinghamfootballclub.com, 19 January 2019
- ↑ TUCKER A 'U'........[permanent dead link]
- ↑ Hastings United sign player from higher level club, hastingsobserver.co.uk, 23 January 2019
- ↑ "Tom Eaves and Tomas Holy offered new contracts by Gillingham". BBC Sport. 20 May 2019. Retrieved 21 May 2019.
- ↑ "Report: Gillingham 2-0 Tottenham Hotspur U21". Gillingham. 12 November 2019. Retrieved 21 June 2022.
- ↑ "Gillingham defender Connor Ogilvie picks up four awards at the League 1 club's virtual player-of-the-year awards event". Kent Online. 31 July 2020. Retrieved 1 August 2020.
- ↑ "Gillingham 3-1 Ipswich Town". BBC Sport.
- ↑ "Gillingham manager Neil Harris admits Jack Tucker is likely to leave and that Robbie McKenzie could be tempted to". Kent Online. 12 May 2022. Retrieved 21 June 2022.
- ↑ "Mark Byrne voted Player of the Year". Gillingham. 6 May 2018. Retrieved 21 June 2022.
- ↑ "Jack Tucker named Young Player of the Year". www.gillinghamfootballclub.com.
- ↑ "Tucker | "I will enjoy my summer but I look forward to next season"". www.gillinghamfootballclub.com.
- ↑ Cawdell, Luke (1 May 2022). "Stuart O'Keefe voted Gillingham supporters' player of the year 2021/22; Chairman Paul Scally insists they will be a better club next season". Kent Online (in Turanci). Retrieved 2 May 2022.
- ↑ "Jack Tucker to join MK Dons". Milton Keynes Dons. 17 June 2022. Retrieved 17 June 2022.
- ↑ "Dons sign Tucker as McEachran agrees new deal". BBC Sport.