Jump to content

Jacob Oboreh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jacob Oboreh
Rayuwa
Sana'a
takadda akan jacob

Jacob Snapps Oboreh Farfesa ne na Najeriya na Bincike da Gudanarwa wanda ya kasance tsohon Rector na Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Delta, Ozoro[1][2] kuma Mataimakin Shugaban Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Delta, Ozoro.[3]

Ya kasance Rector na Delta State Polytechnic, Ozoro daga shekara ta 2012 har wa'adinsa ya Kare a shekara ta 2017.[4][5]

A ranar 26 ga watan Afrilun 2021, Gwamna Ifeanyi Okowa ya nada Oboreh a matsayin majagaba mataimakin shugaban jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Delta, Ozoro.[3][6]

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

Jacob Oboreh ya auri Justina Oboreh wacce kwararra ce a fannin Gudanarwa a Jami’ar Jihar Delta, Abraka, kuma sun samu Yaya.[7]

  1. https://www.vanguardngr.com/2013/03/delta-poly-rector-vows-to-expel-cultists/
  2. https://www.vanguardngr.com/2017/02/delta-poly-rector-warns-cultism/
  3. 3.0 3.1 https://www.vanguardngr.com/2021/04/breaking-okowa-appoints-vice-chancellor-for-3-new-delta-varsities/
  4. https://www.vanguardngr.com/2017/04/pomp-prof-job-akpodiete-takes-delta-poly-rector/
  5. https://reformeronline.com/ozoro-poly-oboreh-hands-over-mantle-to-new-rector/
  6. https://www.vanguardngr.com/2021/04/egbo-hails-oborehs-appointment-as-pioneer-vc-of-ozoro-university/
  7. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-03-28. Retrieved 2023-03-28.