Jump to content

Jacques Doumro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jacques Doumro
Rayuwa
Sana'a
Sana'a soja

Jacques Doumro tsohon janar ne na ƙasar Chadi a lokacin mulkin Tombalbaye.

Doumro ya shiga rundunar sojan Faransa yana ɗan shekara goma sha tara, kuma ya yi yaƙi a yakin duniya na biyu, ya kasance jami’in sojan sa kai a cikin Sojojin Mulkin mallaka na Faransa . [1] A lokacin da kasar sa ta samu 'yancin kai a shekarar 1960, Doumro ya kuma samu karin matsayi cikin kiftawar ido inda ya zama Janar kuma Babban-hafsan Sojojin Chadi.