Jafar Jamal
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Kunnamkulam (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a |
cricketer (en) |
Jafar Jamal (an haife shi a ranar 20 ga watan Maris shekara ta alif dari tara da casa'in 1990) dan wasan kiriket ne na Indiya wanda ke wakiltar Kerala a wasan kiriket na gida. Jamal ya buga wasanni biyu na jerin A. [1][2] [3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.