Jambaki
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Ƙaramin ɓangare na | lip make-up (en) |
| Bangare na | cosmetic terminology (en) |

JAMBAKI
[gyara sashe | gyara masomin]Jambaki wani abune da mata suke amfani dashi gurin kwalliya,ana shafashi domin chanxa launin fatar baki i zuwa wani launin. Jambaki dai kusan ko wane kabila na amfani dashi sun hada da: turawa,larabawa hausawa,yaroba,fulani dadai sauransu.
MANAZARTA
[gyara sashe | gyara masomin]