Kwalliya
![]() | |
---|---|
class of chemical substances by use (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
chemical substance (en) ![]() ![]() ![]() |
Amfani |
beautification (en) ![]() |
Hashtag (en) ![]() | makeup |
Facet of (en) ![]() |
cosmetology (en) ![]() |
Kwalliya ko kuma Ado duk da cewa dai suna da bambanci, ita kwalliya mata keyi shi kuma Ado maza keyi, misali zakaji ance ta chaɓa kwalliya ko kuma ya chaɓa Ado. To ita dai kwalliya/Ado abu ne mai matukar amfani sosai saboda suna kare kima da darajar dan adam musamman ma'aurata anason mutum ya kasance mai yawan tsafta wato kwalliya ko kuma Ado Tunba mata ba saboda sune ma'abota ƙyale-ƙyale don idan har ƴa mace bata kwalliya wani lokacin idan aka zo neman auren ta sai kaji anacewa kazama ce ko kwalliya bata iya ba, saɓanin maza sai dai ace masa ƙazami amma baza ace kar a aure shi ba. Shiga nan don sanin kayan kwalliya[1] Amfanin kwalliya ita kwalliya tanada amfani sosai ga kaɗan daga cikin su:[2]
- Tana kawo ƙauna da kuma shauƙi tsakanin ma'aurata
- Tana tabbatar da ƙimar ƴa mace harda maza ma
- Tana ƙara tabbatar da siffan mutum da dai sauransu.
Sai dai kwalliya da akeyi ta zamanin nan wasu abubuwa daga cikin kayan kwalliya suna cutarwa sai a kula sosai mata.[3]
- Tana kara kyau da kuma ƙima ga maza da mata