Jump to content

James Hewitt

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
James Hewitt
Rayuwa
Haihuwa Derry (mul) Fassara, 30 ga Afirilu, 1958 (67 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Ƴan uwa
Ma'aurata Yar sarki diana
Karatu
Makaranta Royal Military Academy Sandhurst (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a soja, Entrepreneur, jarumi da hafsa
Aikin soja
Fannin soja British Army (en) Fassara
Digiri major (en) Fassara
Ya faɗaci Gulf War (en) Fassara
IMDb nm1139028

James Hewitt (an haife shi ranar 30 ga watan Aprilu, 1956). Ya kasance mutumin kasar Birtaniya, sannan kuma jami'in tsaro na sojan kasar ta Birtaniya.[1]

Farkon rayuwa da Karatu

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifae shi ranar 30 ga Aprilu 1956 a garin Derry, Northern Ireland.

Yayi makaranta a Norwood Preparatory School Exeter, Millfield School.

Ya kasance a matsayin Captain na aikin soja

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. a b c d Walden, Celia (31 March 2009). "James Hewitt: the comeback cad" . The Daily Telegraph . London: Telegraph Media Group Limited. Retrieved 3 August 2009.