Jami'ar Abdulkadir Kure, Minna
Appearance
Jami'ar Abdulkadir Kure, Minna | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | jami'a |
Jami'ar Abdulkadir Kure, Minna jami'a ce da ke a Jihar Neja, Najeriya. Mallakar gwamnatin Jihar. An sanya mata sunan Engr. Abdulkadir Kure, wanda yayi gwamnan jihar daga shekarar 1999 zuwa 2007. An kafa ta a shekarar 2023, a da ana kiranta da kwalejin Ilimi amma yanzu sai aka maida ta jami'a.[1][2]
Tsangayu da Sassa
[gyara sashe | gyara masomin]Tsangayu da Sassan Jami'ar Abudulkadir Kure.[3]
- Ma'aikatar Ilimi
- Ma'aikatar Ilimi na Fasaha da Kwarewa
- Ma'aikatar Fasaha da Ilimin Kimiyya ta Jama'a
- Ma'aikatar Ilimi ta Kimiyya
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "NUC Approves conversion of Niger state University of Education to Abdulkadir Kure University". The Guardian (Nigeria). 18 January 2024. Retrieved 1 November 2024.
- ↑ Akote, Abubakar (26 October 2024). "No more Niger College of Education, Gov tells provost, staff". dailytrust.com. Retrieved 1 November 2024.
- ↑ Adams, John (21 December 2023). "NUC approves four Faculties, 41 courses for new Niger State University of Education". the sun.ng. Retrieved 9 November 2024.