Jamilu Nafseen

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Jamilu Nafsin marubuci ne Kuma darakta ne Mai tasowa a masana antar fim ta Hausa wato Kannywood. Fim din daya rubuta yake son shi sosai shine fim din "NIDAKE MUN DACE".fim din ya yayi daraktin Wanda ya fiso shine fim din "IN BAKU BA GIDA "[1]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Cikakken sunan sa shine jamilu Nafsin ya tashi a inda marubuta suke ya tasowa yaga yanda suke rubutu. Ya fara rubutu da Wani littafi Wanda ya koma fim Mai [2]suna"zama da madaukin kanwa" . Jamil ya fara rubutu akn littafan soyayyah Wanda ake cewa hadisan Kano , daga baya ya fara rubuta labari na fina finai. Shine marubucin da Nollywood suke daukan rubutun sa asu Mai dashi fim . Jamilu ya Sami hanyar da littafan sa suke zuwa Nollywood ne ta hanyar ubangidan sa Mai suna Solomon Emmanuel. Ya fara aiki a kanniwud da kamfanin sarki Ali nuhu Mai suna FKD PRODUCTION.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]