Janjaweed

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Janjaweed
People's Militia (en) Fassara
Bayanai
Farawa 1987
Suna a harshen gida جنجوید
Ƙasa Cadi da Sudan
Political ideology (en) Fassara ethnic nationalism (en) Fassara da Arab nationalism (en) Fassara

Janjaweed 'yan bindiga ne da ke aiki a Yammacin Sudan da Gabashin Chadi. Suna daga cikin waɗanda ke taka rawa a rikicin na Darfur .