Jata, Podkarpackie Voivodeship
Appearance
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Poland | |||
Voivodeship of Poland (en) ![]() | Subcarpathian Voivodeship (en) ![]() | |||
Powiat (en) ![]() | Nisko County (en) ![]() | |||
Garin karkara | Gmina Jeżowe (en) ![]() | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 571 (2021) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Jata [ˈjata] Wani ƙauye ne a cikin gundumar gudanarwa na Gmina Jeżowe, a cikin Nisko County, Subcarpathian Voivodeship, a kudu maso gabashin kasar Poland. Ya ta'allaka kusan kilomita 6 kilometres (4 mi) yamma da Jeżowe, 18 kilometres (11 mi) kudu da Nisko, da 40 kilometres (25 mi) arewacin babban birnin yankin Rzeszów .
Kauyen yana da kimanin mutane 600.
-
Jata - Orlik2012
-
Makabartar Jata
-
Jata - szkoła