Jump to content

Jayalath Manoratne

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jayalath Manoratne
Rayuwa
Haihuwa Nuwara Eliya (en) Fassara, 12 ga Yuni, 1948
ƙasa Sri Lanka
Mutuwa Maharagama (en) Fassara, 12 ga Janairu, 2020
Yanayin mutuwa  (brain cancer (en) Fassara)
Karatu
Makaranta Poramadulla Central College (en) Fassara
Sana'a
Sana'a jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin
IMDb nm2156908
Manoratne a cikin 2015

Keselgaspe Jayalath Manoratne ( Sinhala an haifeshi a ranar shabiyu 12 ga watan Yuni shekara ta alif dari tara da arba'in da takwas 1948 -ya mutu a ranar 12 ga watan Janairun shekarar, 2020) ɗan wasan kwaikwayo ne na Sri Lanka . Ya fito a fina-finai, talabijin da kuma a kan mataki. Ya yi rawar gani a Doo Daruwo, Handaya da Hiripoda Wassa.

Farkon rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Nuwara Eliya .

Manoratne ya mutu sakamakon cutar kansar kwakwalwa a ranar 12 ga watan Janairu shekara ta, 2020 a Maharagama, Colombos 71. http://srilankantheatre.blogspot.com/2010/01/jayalath-manoratne-muses-on-larger-than.html