Jayla Pina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jayla Pina
Rayuwa
Haihuwa Tarayyar Amurka, 23 ga Yuli, 2004 (19 shekaru)
ƙasa Cabo Verde
Tarayyar Amurka
Ƴan uwa
Ahali Latroya Pina da Troy Pina (en) Fassara
Karatu
Makaranta Seekonk High School (en) Fassara
Sana'a
Sana'a swimmer (en) Fassara

Jayla Pina (an haife ta a ranar 23 ga watan Yuli 2004) 'yar wasan ninkaya ce ta Cape Verde. [1] Ta yi gasar tseren mita 100 na mata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020 . [2] [3] An haifi Pina a Amurka amma tana iya wakiltar Cape Verde ta hanyar mahaifiyarta, wacce aka haifa a can.[4] Dan uwanta ɗan wasan ninkaya ne na Olympics, Troy Pina kuma 'yar uwarta mai wasan ninkaya ce Latroya Pina.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Jayla Pina". Olympedia. Retrieved 25 July 2021.
  2. "Swimming - Women's 100m Breaststroke Schedule". Tokyo 2020. Archived from the original on 6 October 2021. Retrieved 25 July 2021.
  3. "Local swimmer, representing Cape Verde, takes part in Olympics". WPRI.com (in Turanci). 25 July 2021. Retrieved 25 July 2021.
  4. Healy, Emma (5 February 2021). "From Seekonk to possibly Tokyo, Jayla Pina has family and teammates alongside to provide motivation". The Boston Globe. Retrieved 25 July 2021.