Jump to content

Jean-Marie Rudasingwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jean-Marie Rudasingwa
Rayuwa
Haihuwa Gisenyi (en) Fassara, 31 Disamba 1960
ƙasa Ruwanda
Mutuwa 1994
Sana'a
Sana'a middle-distance runner (en) Fassara
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Tsayi 175 cm

Jean-Marie Vianney Rudasingwa ( an haife shi ranar 31 ga watan Disamba 1960 - 8 Afrilu 1994)[1] ya kasance ɗan wasan tseren matsakaicin zango na Olympics na ƙasar Rwanda. [2] Ya wakilci kasarsa a tseren mita 1500 na maza da kuma na maza na mita 800 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1984. Lokacinsa shine 3:57.62 a cikin 1500, da 1:53.23 a cikin 800 heats. [2]

  1. Jean-Marie Rudasingwa Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Jean-Marie Rudasingwa" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 31 January 2018.
  2. 2.0 2.1 Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Jean-Marie Rudasingwa". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 31 January 2018.