Jump to content

Jeffry Fortes

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jeffry Fortes
Rayuwa
Haihuwa Rotterdam, 22 ga Maris, 1989 (35 shekaru)
ƙasa Kingdom of the Netherlands (en) Fassara
Cabo Verde
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Dordrecht (en) Fassara2008-200920
FC Den Bosch (en) Fassara2009-201200
FC Dordrecht (en) Fassara2012-
  Cape Verde men's national football team (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Nauyi 68 kg
Tsayi 180 cm

Jeffry Fortes (an haife shi a ranar 22 ga watan Maris 1989) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na tsaro a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta De Graafschap. An haife shi a cikin Netherlands, yana wakiltar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Cape Verde.

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 12 ga watan Agusta 2021, ya koma kulob ɗin De Graafschap akan kwangilar shekara guda. [1]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Fortes a cikin Netherlands g iyayensa 'yan Cape Verdean. Ya buga wasansa na farko a kungiyar kwallon kafa ta Cape Verde a wasan da suka doke Mozambique da ci 1-0.[2] An sanya shi cikin jerin sunayen 'yan wasan da za su fafata a gasar cin kofin Afrika ta shekarar 2021 a lokacin da kungiyar ta kai wasan zagaye na 16.[3]

  1. "Jeffry Fortes naar De Graafschap (video)" (in Dutch). De Graafschap . 12 August 2021. Retrieved 30 September 2021.
  2. "Cape Verde Islands vs. Mozambique - 15 October 2014 - Soccerway" .
  3. "Cape Verde include veteran quartet for AFCON" . ESPN . 23 December 2021.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]