Jennifer Vel
Appearance
Jennifer Vel | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1983 (40/41 shekaru) |
ƙasa | Seychelles |
Sana'a | |
Sana'a | Mai tattala arziki, deputy (en) da political activist (en) |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | United Seychelles Party (en) |
Jennifer Vel 'yar siyasa ce sannan masaniyar tattalin arziki a Seychelles. Memba ce ta Majalisar Dokokin Seychelles. Ta kasance memba ta jam'iyyar Seychelles People's Progressive Front, kuma an fara zabar ta a Majalisar a shekarar 2007.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.