Jump to content

Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Ƙaraye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Karamar Hukumar karaye dake jahar kano tanada mazabu guda goma (10) a karkashinta ga jerin sunayensu.[1]

  1. Aura,
  2. Kafin dafga,
  3. Karaye,
  4. Kurugu,
  5. Kwanyawa,
  6. Tudun kaya,
  7. Turawa,
  8. Unguwar hajji,
  9. Yammedi,
  10. Yola.