Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Bebeji
Appearance
Karamar hukumar Bebeji dake jihar kano tana da Mazaɓu guda goma sha Huɗu a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar Haka;[1]
- Ana dariya,
- Bagauda,
- Bebeji,
- Damau,
- Dirmawa,
- Gargai,
- Gwarmai,
- Kofa,[2]
- Kuki,
- Rahama Rawun,
- Ranka,
- Rantan,
- Tariwa,
- Wak
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-09-28. Retrieved 2022-03-16.
- ↑ https://www.manpower.com.ng/places/wards-in-lga/410/bebeji