Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Bichi
Appearance
Karamar Hukumar Bichi ta jahar Kano tana da Mazaɓu goma sha ɗaya (11) da take jagoranta.
Ga jerin sunayen su kamar haka.';[1]
- Badume
- Kaukau
- Danzabuwa
- Fagolo
- Bichi[2]
- Kwamarawa
- Kyalli
- Muntsira
- Saye
- Waire
- Yallami.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-09-20. Retrieved 2022-03-18.
- ↑ https://nigeriadecide.org/polling_unit_category.php?state=Kano&lga=Bichi