Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Garko
Appearance
Karamar Hukumar Garko ta jahar kano tana da Mazaɓu goma (10) a karkashinta.[1]
- Dal,
- Garin ali,
- Garko,
- Gurjiya,
- Kafin malamai,
- Katumari,
- Kwas,
- Raba,
- Sarina,
- Zakarawa.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-03-18. Retrieved 2022-03-18.