Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Garun Malam
Appearance
Karamar Hukumar Garun Malam ta jahar kano tana da Mazaɓu goma (10) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Chiromawa,
- Dorawar sallau,
- Fankurun,
- Garun babba,
- Garun malam,
- Jobawa,
- Kadawa,
- Makwaro.[2]
- Yada kwari,
- Yalwan yadakwari.